Isa ga babban shafi
Nijar

An samu ambaliyar ruwa a Agadez

Jihar Agadez da ke jamhuriyar Nijar, yanki ne da ba kasafai ruwan sama ke sauka a cikinsa ba, to sai dai a wasu lokuta ruwan sama da ya sauka a wasu wurare masu nisa, kan malala zuwa garin agadez da kuma sauran garuruwa, lamarin da ke haddasa ambaliya a cikin gidaje da kuma gonaki. Ko a wannan karo an samu irin wannan matsala a yankin, kamar yadda wakilinmu Umar Sani daga Agadez ya aiko da rahoto.

Ana ambaliyar ruwa a Agadez
Ana ambaliyar ruwa a Agadez Raliou Hamed-Assaleh
Talla

02:58

Ana samun ambaliyar ruwa a Agadez

Oumarou Sani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.