Isa ga babban shafi
Venezuela

Ana zanga zangar adawa da gwamnatin Maduro

Dubban masu zanga zanga ne suka mamaye birnin Caracas dan goyan baya da kuma adawa da gwamnatin shugaba Nicolas Maduro da ta jefa kasar cikin hakin kunci.

Zanga Zangar adawa da Gwamnatin Maduro ta karade Caracas
Zanga Zangar adawa da Gwamnatin Maduro ta karade Caracas REUTERS/Carlos Garcia Rawlins
Talla

Masu adawa da gwamnatin na bukatar ganin gwamnatin ta gudanar da kuri’ar raba gardama kan shugabancin Maduro inda suke cewa al’ummar kasar na fama da yunwa, yayin da magoya bayan sa ke nuna rashin amincewar su.

An dai girke dubban Yan Sanda dan samar da tsaro da kuma magance duk wani tashin hankali.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.