Nijar
Shirin taimakawa ‘yan gudun hijrar Diffa
Wasu kungiyoyin matasa dana malaman makarantun kura’ani a kasar Niger sun shirya wani sabon tsarin tara abubuwan kyautata rayuwa a cikin jahohin kasar don taimakama jama’ar jahar Diffa da rikicin Boko Haram ya raba da muhallinsu suke kuma zaman gudun hijira a cikin sansanoni a jahar, Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya hada mana rahoto a kai.
Wallafawa ranar:
Talla
Shirin taimakawa ‘yan gudun hijrar Diffa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu