Isa ga babban shafi
Wasanni

FIFA:Kotu za ta tasa keyar Warner zuwa Amurka

A ranar jammu’a mai zuwa ne kotun Majistre ta Kasar Trinidad and Tobago za ta yanke hukunci game da yiwuwar tasa keyar tsohon mataimakin hukumar kwallon kafa ta duniya Jack Warner zuwa Kasar Amurka domin fusknatar tuhuma game da zarginsa da hannu a laifin cin hanci da rashawa da suka dabaibaye hukumar FIFA.

Tsohon mataimakin shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya,Jack Warner
Tsohon mataimakin shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya,Jack Warner
Talla

A watan Mayun da ya gabata ne Alkalan Amurka suka bayyana cewa Warner mai shekaru 72 na cikin wadanda ake zargi da hannu a bakadalar ta cin hanci da rashawa.

Kawo yanzu dai Amurka ta tuhumi Jami’an FIFA 14 saboda zargin su da karban kudaden da yawansu ya kai dalar Amurka miliyan 150 a matsayin cin hanci.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.