Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Diouf ya nemi Hukumar kwallon Senegal yin murabus

Tsohon dan wasan Senegal El Hadji Diouf ya yi kira ga gwamnatin kasar Senegal ta kori shugabannin hukumar kwallon kafa saboda rikicn da ya faru a birnin Dakar a wasan neman shiga gasar cin kofin Afrika tsakanin Senegal da Cote d’Ivoire. A cewar Diouf ya zama dole hukumar kwallon kafar kasar ta dauki alhakin aukuwar al’amarin da har ya yi sanadiyar dakatar da wasa.

Tsohon dan wasan Senegal  El Hadji Diouf
Tsohon dan wasan Senegal El Hadji Diouf RFI/Eric Mamruth
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.