Isa ga babban shafi
Faransa-Zaben Faransa

Rahoto kan yadda 'yan takara 12 za su fafata a zaben Faransa na karshen mako

A jibi lahadi za a gudanar da zaben shugaban kasar Faransa, inda ‘yan takara 12 za su kara da juna. A kasashe da dama na Afirka musamman renon Faransa, jama’a na bibiyar yadda wannan yakin neman zaben ya gudana. Wakilinmu Umar Sani, ya hada mana wannan rahoto daga Agadez da ke Jamhuriyar Nijar.

'Yan takara 12 da za su fafata a zaben Faransa na karshen mako.
'Yan takara 12 da za su fafata a zaben Faransa na karshen mako. AFP - JOEL SAGET,ERIC FEFERBERG
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.