Isa ga babban shafi

Gobara ta kashe mutane hudu a kasar Belgium

Akalla mutane hudu ne suka rasa rayukan su,wasu dabban suka samu raunuka biyo bayan fashewar wasu tukanen gas jajuburin  shiga sabuwar shekara a kasar Belgium.

Wasu daga cikin yankunan Belgium da aka rusa gidajen jama'a
Wasu daga cikin yankunan Belgium da aka rusa gidajen jama'a JOHN THYS AFP
Talla

Rahotanni daga arewacin kasar ta Belgium inda lamarin ya faru na nuni  cewa fashewar wadanan tukane na gas ya lallata ga baki daya benaye biyu dake  matsayin gidajen kwana ga jama’a.

Daya daga cikin unguwannin kasar Belgium
Daya daga cikin unguwannin kasar Belgium Zinneke/CC/Wikimedia Commons

Yan Sanda tareda hadin gwiwar ,jami’an kwana-kwana sun samu ceto wasu mata biyu daga cikin baraguzan bene da ya fadi,duk da cewa suna kallon wannan aiki a matsayin  aikin dake tattare da kalubale.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.