Isa ga babban shafi
Birtaniya

An kaddamar da kungiyar adawa da ficewar Birtaniya a Euro

Masu adawa da shirin Firaministan Britaniya, David Cameron, na gudanar da kuri’ar jin ra’ayin jama’a kan kungiyar kasahsen Turai, sun kaddamar da wata kungiya don ganin Britaniya ta ci gaba da zama cikin kungiyar.

Firaministan Kasar Birtaniya, David Cameron
Firaministan Kasar Birtaniya, David Cameron REUTERS/Suzanne Plunkett
Talla

Kungiyar mai suna British Influence, ta kunshi Ministoci irin su Kenneth Clarke da Danny Alexander, tare da tsohon minista, Peter Mandelson.

Kungiyar tace tana kokarin hada kan Yan kasar don yaki da manufar David Cameron, da ke yunkurin bude kofar ficewar kasar daga kungiyar kasashen Turai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.