Isa ga babban shafi
Dandalin Nishadi

A yau aka soma gasar Eurovision a Liverpool na kasar Birtaniya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Nishadi da sashen hausa na Rfi ke kawo muku duk karshen mako,a kan tabo batuttuwa da suka jibanci Fina-finai a Najeriya da sauren kasashen Africa.A cikin shirin Mahaman Salissou Hamissou kan tattauna da jaruman duniyar Fina-finai,a cikin wannan shirin Mahaman Salissou Hamissou ya karkata shirin zuwa Birtaniya inda ake shirya gasar Eurovision na 2023.Sai ku biyo mu.

Gasar Eurovision na shekarar 2023 a Liverpool
Gasar Eurovision na shekarar 2023 a Liverpool © REUTERS/Phil Noble
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.