Isa ga babban shafi
lafiya

Fatar masu dauke da cutar kanjamau a Nijar

Kimanin wakilai daga hukumomin lafiya da kuma kasashen duniya dubu goma sha takwas ne ke halartar babban taro kan cuta mai karya garkuwar jiki, wato HIV a birnin Durban na kasar Afirika ta Kudu.

Cutar kanjamau na ci gaba da yaduwa tsakanin manyan mutanen a sassan duniya
Cutar kanjamau na ci gaba da yaduwa tsakanin manyan mutanen a sassan duniya DR
Talla

An tsara gudanar da wani tattaki a farkon taron da ke gudana a babbar cibiyar taro ta kasa da kasa da ke birnin na Durban domin janyo hankalin duniya game da karancin bada tallafin shawo kan cutar a kasashen duniya.

Masu dauke da wannan cuta a Maradin Jamhuriyar Nijar nada kyaukyawan fata dangane da wannan kamar yadda za kuji a rahoton Salisu Issa daga Nijar.

03:11

Fatar masu dauke da cutar kanjamau a Nijar

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.