Isa ga babban shafi
Nijar

Ana fama da Ciwon Sankarau a Nijar

A yanzu haka Ciwon Sankarau na ci gaba da kama jama’a tare da salwantar da rayuka a Nijar. Jihohi biyu ne kadai cikin 8 cutar ba ta taba ba, yankunan Zinder da Niamey na cikin inda cutar tafi barna, a Jihar Maradi duk da cewa mutane da dama ne suka kamu da cutar likitoci na cewa cutar bata kai matsayin da za a tayar da hankali ba, kamar yadda Salisou Issa ya aiko da rahoto daga Maradi.

meningvax.org
Talla

02:59

Rahoto: Ana fama da Ciwon Sankarau a Nijar

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.