Isa ga babban shafi
RAHOTO

Rahoto kan yadda kotu ta soke zaben 'yan majalisun PDP 11 a Filato

A karshen makon ga ya gabata ne kotun daukaka kara ta soke zaben ‘yan majalisun dokokin PDP 11 dake jihar Filato, saboda abinda ta kira kin bin ka’idar kotu. 

Hoton gudumar Alkali.
Hoton gudumar Alkali. © african-court.org
Talla

Wannan na daga cikin kujeru da dama da kotu ta kwacewa PDP a Jihar, abinda ya sa ta korafi, yayin da ake ganin matakin zai sauya alkiblar majalisar. 

Ku danna alamar sauti don sauraron rahoton Muhammad Tasiu Zakari daga Jos.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.