Isa ga babban shafi

Yawaitar tashin gobara ya janyo wa 'yan kasuwar Borno hasarar dimbin dukiya

Yawan tashin gobara da ake samu a kasuwannin birnin Maiduguri da kuma wasu sassan jihar Borno a Najeriya na haifar da damuwa da kuma ayar tambaya kan abun da ke haifar da wannan matsala musamman a daidai lokacin da zabuka ke gudana.  

Yadda gobara ta yi wa mutane barna a kasuwar kayan marmari ta Gamboru da ke Maiduguri.
Yadda gobara ta yi wa mutane barna a kasuwar kayan marmari ta Gamboru da ke Maiduguri. © RFI Hausa/Bilyaminu Yusuf
Talla

A baya bayan nan, gobara ta lalata kayayyakin abinci na biliyoyin naira a shahararriyar kasuwar kayan marmari ta Gamboru da ke Maiduguri, sa’o’i bayan da wata gobarar da ta yi barna a babbar kasuwar Biu da ke kudancin jihar Borno. 

Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto kan halin da ake ciki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.