Isa ga babban shafi

Zulum ya bai wa 'yan kasuwar Monday Market tallafin naira biliyan 1

Gwamnatin jihar Borno ta mika Cekin kudi na Naira biliyan daya ga ‘Yan kasuwar Monday market da ke Maiduguri wanda su ka yi mummuman hasara sanadiyyar gobata da ta lamushe mu su dukiyoyin na biliyoyin Nairori. Wakilinmu Bilyaminu yusuf na dauke da rahoto akai 

Gwamnan jihar Borno a Najeriya, Farfesa Babagana Umara Zulum.
Gwamnan jihar Borno a Najeriya, Farfesa Babagana Umara Zulum. © Borno state government
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.