Kafewar kogin Kalaba da ke Najeriya ya tsayar da harkokin kasuwanci
Shekaru 25 kenan da manyan jiragen ruwa suka daina zuwa tashar jiragen ruwan Calabar dake Najeriya saboda kafewar da ruwan kogin keyi, duk da cewa a kowacce shekara gwamnatin jihar na fitar da makuudan kudaden domin kara fadada tonon gabar ruwan.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:52
Wannan al'amari ya shafi 'yan kasuwa da dama da ke dauko kaya ta ruwa, musamman daga ketare, abin da masana ke ganin hakan zai shafi tattalin arziki.
Masana dai na ganin siyasa ta sanya hatta gwamnatocin da suka shude basa mayar da hankali wajen inganta wannan bangare.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Murtala Adamu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu