Halin da Maiduguri ke ciki a jajiberin zaben shugabancin Najeriya
Sananonin ‘Yan gudun hijira na daga cikin wuraren da ‘yan siyasa musmaman masu takara su ka fi mayar da hankali wajen gangamin yaki neman zabe a yankin Arewa maso gabashin Najeriya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:29
Talla
Ko me ya sa ma su neman takarar su ka zabi karfafa yakin neman zaben su tsakanin ‘yan gudun hijirar, da suke fafutukar sama wa rayuwarsu mafita?
Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya nemi amsar wannan tambaya a wannan rahoto da ya shirya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu