Isa ga babban shafi

Gobara ta kone dukiyar biliyoyin naira a kasuwannin Borno

Gobara ta lalata kayayyakin abinci na biliyoyin naira a shahararriyar kasuwar kayan marmari ta Gamboru da ke Maiduguri, sa’o’i bayan da wata gobarar ta yi barna a babbar kasuwar Biu da ke kudancin jihar Borno.

Wani sashi na babbar kasuwar garin Gamborou a jihar Borno da gobara ta kone.
Wani sashi na babbar kasuwar garin Gamborou a jihar Borno da gobara ta kone. © RFI Hausa/Bilyaminu Yusuf
Talla

Iftila'in na baya bayan nan ya auku ne a yayin da mutane ke tsaka da kada kuri’a a zaben gwamnoni da na ‘yan majalisu a ranar Asabar.

Wakilinmu Bilyaminu yusuf ya ziyarci kasuwannin kuma ga rahoton da ya hada mana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.