Isa ga babban shafi
Najeriya

Buhari na ziyara a jihar Plateau ta Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na ziyarar aiki a jihar Plateau, ziyarar da ke da nufin kaddamar da wasu ayyuka baya ga taya murnar cika shekaru biyar cur da wanzumar zaman lafiya a jihar wadda a baya ta sha fama da rikice-rikicen kabilanci da na addini tare da haddasa asarar rayukan daruruwan jama’a. Ko da yake dai ziyarar shugaban na zuwa ne a dai dai lokacin da rikice-rikice ke kara ta’azzara a wasu bangarorin kasar.Wakilinmu daga Jos Tasi’u Zakari ya aiko mana da wannan rahoton.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari RFIHausa/Kabiru Yusuf
Talla

02:19

Buhari na ziyara a jihar Plateau ta Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.