Isa ga babban shafi
Najeriya

Matan da aka ceto a Sambisa akwai ma su ciki

Tun bayan da aka ceto wasu mata su kimanin 275, rahotanni ke cewa wasunsu da dama suna dauke da juna biyu. Wasu ‘Yan Najeriya na zargin cewa da yawansu sun haihu, wasu kuma suna dauke da juna biyu, wannan dalilin ya sa wakinlin RFI Hausa a Yola Kabiru Arayu ya ziyarci sansanin ‘yan gudun hijira da ke Malkohi, inda ake lura da su. Kuma ya aiko da rahoto.

Sansanin 'Yan gudun hijira a Malkohi Jihar Adamawa
Sansanin 'Yan gudun hijira a Malkohi Jihar Adamawa REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

02:55

RAHOTO: Matan da aka ceto a Sambisa akwai ma su ciki

RFI

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.