Isa ga babban shafi
Najeriya

Karancin Kifi da Nama ya sa an koma cin Fara a Borno

Sakamakon rashin nama da kifi da ake fama da su a jahar Borno, yanzu haka al’ummar yankin sun koma sayan Fara ganin cin faran na maganin cututuka da dama. Wakilin mu Bilyaminu Yusuf ya ziyarci kasuwan Faran a Maiduguri kuma ya aiko da rahoto.

Fara a saman ganyen itaciya
Fara a saman ganyen itaciya pestcemetery.com
Talla

03:01

RAHOTO: Karancin Kifi da Nama ya sa an koma cin Fara a Borno

RFI

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.