Isa ga babban shafi
Najeriya

Mutanen Borno da Yobe suna kwarara zuwa Gombe

‘Yan gudun hijira daga Jahohin Borno da Yobe da Adamawa na ci gaba da kwarara zuwa Jahar Gombe wadanda zaman fargaba akan hare haren da ‘Yan bindiga ke kai wa a yankin arewa maso gabacin Najeriya ya tilastawa neman mafaka don tsira da ransu. Shehu Saulawa ya aiko da Rahoto daga Bauchi.

Wasu yankunan da hare haren Boko Haram ya shafa a yankin arewa maso gabacin Najeriya
Wasu yankunan da hare haren Boko Haram ya shafa a yankin arewa maso gabacin Najeriya Reuters
Talla

03:02

Rahoto: Mutanen Borno da Yobe suna kwarara zuwa Gombe

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.