Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar Tsaro: Dattawan Arewacin Najeriya sun bayyana damuwa

Kungiyar Dattawan Arewacin Najeriya ta bayyana damuwarta kan halin ko in kula da Gwamnatin kasar ke nunawa Yankin. Dattawan sun bayyana kokensu ne a karshen babban taron da suka gudanar a Jihar Kano. A cikin Rahoton Abubakar Isa Dandago, Kungiyar tace muddin gwamnatin taki jin kiran nasu zasu fara tunanin daukar matakin kare kai.

Alhaji Dr Maitama Sule  Danmasanin Kano
Alhaji Dr Maitama Sule Danmasanin Kano RFI Hausa/Bashir
Talla

01:37

Matsalar Tsaro: Dattawan Arewacin Najeriya sun bayyana damuwa

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.