Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mustapha Zahraddeen, Kakakin Jami'ar Bayero a Kano

Wallafawa ranar:

Akalla mutane 20 suka rasa rayukansu a wani hari da ‘Yan bindiga suka kai a Jami’ar Bayero inda mabiya addinin Kirista ke gudanar da Ibadarsu. Shaidun gani da ido sun ce an ji karar harbe harbe da bindiga, da kuma fashewar wani abu da ake kyautata zaton bom ne. Amma, Jami’in hulda da Jama’a na Jami’ar Bayero Mustapha Zaharadden yace mutane bakwai ne suka rasa rayukansu.

kofar shiga Jami'ar Bayero tsohuwar Makaranta a Kabuga
kofar shiga Jami'ar Bayero tsohuwar Makaranta a Kabuga REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.