Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Sanata Ikira Aliyu Bilbis kan tsaro a jihar Zamfara
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:26
Hukumomi a Najeriya daga matakin jiha zuwa na kasar baki ɗaya na daukar matakai daban daban wajen samar da zaman lafiya a jihar Zamfara, amma har ya zuwa wannan lokaci ba'a kai ga cimma biyan bukata ba.
Talla
Ɗan majalisar dattawan da ke wakiltar Zamfara ta Tsakiya, Ikra Aliyu Bilbis ya ziyarci ofishinmu dake Lagos, inda Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shi akan halin da ake ciki.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu