Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ibrahim Dosara kan dokar hukuncin kisa ga 'Yan bindiga a Zamfara dake Najeriya

Wallafawa ranar:

Kamar yadda akaji cikin  shirye-shiryen mu Gwamnatin Jihar Zamfara dake Najeriya ta sanya hannu akan dokar hukuncin kisa ga duk wani dan bindigar da aka samu da laifi a jihar, yayin da aka tanadi hukuncin daurin shekaru 20 akan masu taimaka musu da bayanai. Bayan sanya hannu akan dokar, Bashir Ibrahim Idris ya zanta da kwamishinan yada laraban jihar Ibrahim Dosara kuma ga yadda tatatunawar su ta gudana.

Alamar 'Yan bindiga masu kashe mutane babu kakkautawa a Najeriya
Alamar 'Yan bindiga masu kashe mutane babu kakkautawa a Najeriya © Daily Trust
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.