Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Najeriya: Shaidu kan yadda 'yan bindiga suka kai hari wasu kauyukan Zamfara

Wallafawa ranar:

‘Yan Bindiga a Najeriya sun kwashe akalla mutane 50 da suka halarci bikin aure a Sokoto lokacin da suke komawa Gusau ta Jihar Zamfara a karshen makon nan. Shaidun gani da ido sun ce yammacin Asabar ne ‘Yan bindigar suka tare hanyar lokacin da masu bikin ke komawa gida. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da wasu 'Yan bindigar suka kai samame kauyen dan gulbi da makotan sa. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraran hirar da muka yi da wani mazaunin yankin.

'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya
'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya © dailypost
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.