Bakonmu a Yau
Squadron Leader Aminu Bala Sokoto kan yaki da 'yan bindiga a jihar Zamfara
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:59
Gwamnatin Jihar Zamfara a Najeriya ta kafa sansanonin ‘yan gudun hijira 8 da zai dauki mutane sama da dubu 700 da suka gujewa muhallansu saboda hare-haren ‘yan bindiga. Gwamnatin ta kuma bayyana cewa, ta dauki jami’an tsaron sa-kai dubu 4 da 200 domin taimakawa wajen kakkabe ‘yan bindigar da suka addabi jama’a. Sai dai masana lamurran tsaro irinsu Squadron Leader Aminu Bala Sokoto sun ce, gwamnatin ba da gaske ta ke a yakin ba, ga dai abin da ya ke cewa.