Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Mainasara Kogo kan katse layukan sadarwa saboda 'yan bindiga

Wallafawa ranar:

A Najeriya ana samun karuwar jihohin da ke daukar matakan tsinke layukan sadarwa don yakar matsalolin rashin tsaro da sau da yawa ake ganin masu laifin na amfani da wayoyi. Masana a fadin kasar na ganin matakan sun dace sosai, duk da cewa an bata lokaci wajen aiwatar da wannan mataki. Barr. Dr Mainasara  Kogo Umar mai sharhi game da lamuran duniya da ke Kasar ya na ganin bai kamata gwamnati ta amince bukatar sulhu daga 'yan bindigar ba.

'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya
'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya © dailypost
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.