Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Malam Yahuza Getso kan luguden wutar Soji a Zamfara

Wallafawa ranar:

Yayin da jami’an tsaron Najeriya ke ci gaba da luguden wuta a Jihar Zamfara, rahotanni sun ce har yanzu ana samun wasu yan hare hare a wajen jihar, yayin da wasu mazauna jihar kuma suka fara fuskantar matsaloli.Dangane da halin da ake ciki, mun tattauna da masanin harkar tsaro, Malam Yahuza Getso, kuma ga tsokacin da yayi akai.

Wasu daga cikin makaman 'yan bindiga a Zamfara.
Wasu daga cikin makaman 'yan bindiga a Zamfara. © Premium Times
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.