Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Dan Sadau kan sake satar dalibai fiye da 70 a Zamfara

Wallafawa ranar:

Kasa da mako guda bayan kubutar da daliban Kwalejin koyan aikin noma dake Bakura a Jihar Zamfarar Najeriya, Yan bindiga sun sake kutsa kai makarantar Sakandaren Kayan Maradun inda suka kwashe dalibai 76 da malaman su guda 2.

Wasu daga cikin dalibai mata da suka sake saduwa da danginsu mako guda bayan da aka yi garkuwa da su, a Jangebe, da ke jihar Zamfara, a arewa maso yammacin Najeriya. 3 ga Maris, 2021.
Wasu daga cikin dalibai mata da suka sake saduwa da danginsu mako guda bayan da aka yi garkuwa da su, a Jangebe, da ke jihar Zamfara, a arewa maso yammacin Najeriya. 3 ga Maris, 2021. Aminu ABUBAKAR AFP/Archivos
Talla

Wannan ya sa gwamnan jihar rufe daukacin makarantun da ake da su da kuma kafa dokar hana fitar dare.

Dangane da halin da ake ciki a jihar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da daya daga cikin Dattawan Jihar Sanata Saidu Dan Sadau, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.