Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Kwamishinan tsaron Zamfara Abubakar Dauran kan tsaro

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga Jihar Zamfara da ke Najeriya na nuna cewar 'yan bindiga na ci gaba da kai hare hare garuruwa duk da ikrarin aiwatar da sulhu da gwamnatin jihar ke yi. Ko a 'yan kwanakin da suka gabata an kai hare hare garuruwan da ke Zurmi da Mafara da Maradun inda aka kashe mutane. Kwamishinan tsaron Jihar Abubakar Dauran yayi Karin bayani akai.

Jami'an tsaron Najeriiya a harabar makarantar sakandaren Jangebe da ke jihar Zamfara.
Jami'an tsaron Najeriiya a harabar makarantar sakandaren Jangebe da ke jihar Zamfara. AP - Ibrahim Mansur
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.