Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Ibrahim Dosara kan dokar mallakar bindiga a Zamfara

Wallafawa ranar:

Ganin yadda duk wani yunkuri na dakile kashe kashen da 'yan bindiga ke yi a Jihar Zamfara Najeriya ya ci tura, gwamnatin jihar ta bai wa jama’a damar mallakar bindiga domin kare kan su. Wannan ya biyo bayan sanarwar da gwamnati ta yi da kuma hanyoyin da za a bi wajen mallakar bindigar. Dangane da wannan mataki, mun tattauna da Kwamishinan yada labaran Jihar Ibrahim Dosara, kuma ga bayanin da ya mana akai.

Tuni dai wannan mataki na gwamnatin jihar Zamfara ya haddasa cece-kuce.
Tuni dai wannan mataki na gwamnatin jihar Zamfara ya haddasa cece-kuce. REUTERS/Goran Tomasevic/File Photo
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.