Isa ga babban shafi

Hukumomin lafiya sun yi gargadi game da barazanar da ke tunkarar matasa a Ghana

A kasar Ghana, alkaluman da hukumar kula da kiwon lafiyar kasar ta fitar yayi nuni da cewa, matasa dubu dari shida ne suka kamu da cutar shanyewar rabin jiki a shekarar da ta gabata. 

Yadda marasa lafiya ke dakon ganin likita a wwani asibiti da ke Johannesburg, Afirka ta Kudu, ranar 30 ga watan Nuwamban 2020.
Yadda marasa lafiya ke dakon ganin likita a wwani asibiti da ke Johannesburg, Afirka ta Kudu, ranar 30 ga watan Nuwamban 2020. AP - Jerome Delay
Talla

Wadannan alkaluma sun nuna cewar yanzu haka matasa suka fi kamuwa da cutar maimakon manya masu shekaru 80 zuwa 90 a baya. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Abdallah Sham-un Bako.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.