Isa ga babban shafi
Amurka

Clinton ta lashi takobin zama shugabar kasa ga kowa

Hillary Clinton ta amince da zabin da aka mata na zama yar takarar Jam’iyyar Democrat a zaben shugaban kasar Amurka da za’ayi a watan Nuwamba mai zuwa, inda tayi alkawarin bunkasa tattalin arzikin kasar da kuma watsi da manufofin abokin takarar ta Donald Trump.

'Yar takarar Shugabanci kasa a Democrats Hillary Clinton
'Yar takarar Shugabanci kasa a Democrats Hillary Clinton REUTERS/Carlos Barria
Talla

Clinton ta bayyana cewar ko wane Ba Amurke na da rawar da zai taka wajen daga darajar kasar sabanin ikirarin da abokin takarar ta keyi.

Clinton da ta soke Trump, ta ce Mulkin kasa ba na mutum guda ba ne, ko wani Ba Amurke na da rawar da zai taka wajen ci gaba da kare kasar sa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.