Afrika ta Kudu
Ana taron kare gandun daji a Durban
Wakilai daga sassa daban daban na duniya sun fara taro karo na 14 dangane da kare manyan gandayen daji, wanda shi ne karo na farko da ake gudanar da shi a Afirka. Taron wanda ke gudana a birnin Durban na kasar Afirka ta Kudu zai share tsawon kwanaki 4 kuma Hukumar Noma da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ce FAO ke daukar nauyin gudanar da shi. Abubakar Issa Dandago ya diba batun kare gandun daji a arewacin Najeriya a cikin rahoton da ya aiko.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Kare gandun daji a arewacin Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu