Colombia
‘Yan tawayen FARC da Gwamnati sun koma teburin Sasantawa
Gwamnatin Kasar Colombia da Yan Tawayen kungiyar FARC na cigaba da matsin lamba ga junansu, don ganin sun kammala tattaunawar zaman lafiya, a yakin da suka kwashe sama da shekaru 50 suna fafatawa.Bangarorin biyu sun kammala hutun makwanni uku da suka dauka, inda suka koma Cuba don ci gaba da taro kan yadda za’a kawo karshen yakin da ya hallaka mutane sama da 600,000.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban tawagar ‘Yan Tawayen, Ivan Marquez, ya bukaci bangaren gwamnati da ya dai na farfaganda a kan yakin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu