Colombia
Gwamnatin Colombia ta ba ‘Yan tawayen FARC wa’adin shekara
Gwamnatin Kasar Colombia ta bai wa kungiyar ‘Yan Tawayen FARC, shekara guda ta amince da shirin yarjejeniyar zaman lafiyar a lokacin da suke tattaunawa juna, don kawo karshen tashin hankalin da ake samu a kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban kasar, Juan Manuel Santos yace ba za su iya daukar dogon lokaci suna jan kafa ba.
Wannan kuna na zuwa ne bayan rundunar Sojin kasar tace ta kashe dakarun ‘Yan Tawayen kungiyar FARC 20, akan iyakar kasar da Ecuador, bayan wani harin sama da ta kai akan su. Kamar yadda Kwamnadan sojin kasar, Janar Leonardo Barrero, ya tabbatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu