Isa ga babban shafi
Colombia

‘Yan tawayen Colombia sun dauki matakin tsagaita wuta

‘Yan Tawayen kungiyar FARC a kasar Colombia, sun sanar da tsagaita wuta na watanni biyu, saboda fara tattaunawar zaman lafiyar da suka fara da gwamnati a Havana. Ana sa ran taron zai taimaka wajen kawo karshe yakin da aka kwashe shekaru 50 ana yi, wanda ya lakume rayuka sama da 600,000.

Wakilan Gwamnatin Colombia wadanda ke shiga tsakanin sasanta rikicin kasar da 'Yan tawayen FARC
Wakilan Gwamnatin Colombia wadanda ke shiga tsakanin sasanta rikicin kasar da 'Yan tawayen FARC REUTERS/John Vizcaino
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.