Isa ga babban shafi
Nijar-Amurka

Amruka ta taimaka da kayan yaki ga Nijar

Gwamnatin Amruka ta taimakawa rundunar sojan kasar jamhuriyar Nijar da motocin yaki masu sulke sama da guda 60, da aka kiyasta kudinsu da cewa sun zarta dalar Amruka miliyan 20.

Daya daga cikin motocin sulke da Amurka ta taimakawa Niajar da su
Daya daga cikin motocin sulke da Amurka ta taimakawa Niajar da su GEOFFROY VAN DER HASSELT / AFP
Talla

Taimakon Amruka na zuwa ne, a dai dai lokacin da shugaban Faransa Emanuel Macron ke baiwa kasashen na yankin sahel zabi, domin ci gaba da kasancewa sojojin kasar sa a yankin ko kuma ficewar su daga yankin .

To domin jin yadda masharhanta tsaro a kasar ta Nijar, ke kallon tallafi mai gwabi da Amruka ta baiwa rundunar sojan ta jamhuriyar Nijer,

Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Nuhu Abdu Magaji ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.