Isa ga babban shafi
Somalia

Mutane sun mutu a harin Bam a Somalia

An kai harin Bam a lokacin da mutane ke tsakiyar cin kasuwa a Mogadishu na kasar Somalia tare da kashe Mutane takwas.

Somalia na yawaita fuskantar hare-hare ta'addanci
Somalia na yawaita fuskantar hare-hare ta'addanci REUTERS/Ismail Taxta
Talla

Mai Magana da yawun ‘yan sanda Yankin da aka kai harin Ibrahim Mohammed, ya ce akasarin wadanda suka mutu fararen hula ne, kuma akwai da dama da suka jikkata.

A cewar jami'an kiwon lafiya, Alkallumar mamatan zai iya kai wa 30.

Kawo yanzu dai babu wata kungiyar data dau alhakin harin, sai dai ana zargin mayakan al-shabaab wanda ke yawaita kaddamar da hare-hare a kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.