Isa ga babban shafi
Najeriya

An fadada aikin hako Mai a arewacin Najeriya

Bayan kwan-gaba-kwan-baya a game da aikin neman albarkatun man fetur a shiyyar arewa maso gabashin Najeriya, a yau Alhamis kusoshin kamfanin NNPC sun isa garin Bauchi bisa umurnin shugaban kasa Muhammadu Buhari, domin farfado da wannan aiki nan take, kamar yadda Shehu Saulawa ya aiko da rahoto daga Bauchi.

Wani bangare na Matatar man Kamfanin Dangote da ake ginawa a Lagos
Wani bangare na Matatar man Kamfanin Dangote da ake ginawa a Lagos REUTERS
Talla

03:12

An fadada aikin hako Mai a arewacin Najeriya

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.