Najeriya
Kokarin hako Fetir a Arewancin Najeriya na ja da baya
Bayan sama da shekaru 20 ana hakilon neman albarkatun man Fetur a arewacin Najeriya, yanzu wani bincike na nuna cewa abubuwa na neman tsayawa cik, a wannan fafitikar ta fitar da yankin ke kokarin yin kafada da kafada yankin Kudanci mai arzikin Fetir. Wakilinmu Shehu Saulawa daga Bauchi ya gudanar da bincike kamar yadda ya aiko da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Kokarin hako Fetir a Arewancin Najeriya na ja da baya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu