Isa ga babban shafi
Najeriya-Nijar

‘Yan Najeriya sun koka ga matakin takaita cirar kudi a waje

Matakan da gwamnatin Nijeriya ta dauka na rage hada-hadar kudade daga ciki zuwa waje ta fara shafar mutanen da ke fita daga kasar zuwa wasu kasashe domin gudanar da harakokinsu na yau da kullum. Dalibai da ke karatu a kasashen waje matsalar ta shafe su sakamakon yadda ba za su iya cirar kudade daga bankuna ta hanyar amfani da katin ATM ba. Ibrahim malam Chillo ya aiko da rahoto daga Damagaram Jamhuriyar Nijar.

Tambarin Babban Bankin Najeriya
Tambarin Babban Bankin Najeriya
Talla

03:00

'Yan kasuwar Najeriya sun koka ga matakin takaita cirar kudi a waje

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.