Isa ga babban shafi
Nijar

Boko Haram ta kashe mutane 16 a Nijar

Mayakn boko haram sun hallaka fararan huka 16 a wani hari da suka kaddamar a wani kauye dake yankin kudu maso gabashin Jamhuriyyar Nijar kamar yadda Bako Mamadou magajin garin Bosso ya sanar a ayu asabar.

Wani harin da Boko Haram ta kai.
Wani harin da Boko Haram ta kai. AFP PHOTO/AMINU ABUBAKAR
Talla

A ranar 15 ga wannan watan na yuli ne ‘yan kungiyar ta Boko Haram suka bude wuta ga jama’ar dake gudanar da salla a wani kauye dake kusa da Bosso.

A bangare guda, dakarun kasar ta Nijar sun sanar da kashe yan Boko haram 32 daga ranar 15 zuwa 17 ga wannan wata na Yuli.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.