Mali
Mali: Sanogo na iya fuskantar hukuncin Kisa
Jagoran juyin mulkin kasar Mali Janar Amadou Sanago na iya fuskantar hukuncin kisa, sakamakon tarin laifukan da ake zarginsa da aikatawa a lokacin da ya kifar da Gwamnatin Farar hula da Amadou Toumani Toure.
Wallafawa ranar:
Talla
Sabbin zarge-zargen kisa da ake zargin Sanogo sun hada da wani katon kabari shake da gawarwakin mutane sama da 30 da ake zargin shi ya kashe aka binne.
An Cafke Janar Sanago ne a watan Nuwamban bara sakamakon bacewar wasu mutane da suka kunshi Sojoji masu masa biyayya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu