Mali
Hukumomin Mali sun ce ba za su yi katsalandan a shari'ar Janar Sanogo ba
Ministan tsaron kasar Mali, Soumeylou Boubeye Maiga, ya yi alkawarin cewar ba zai yi katsalandan a shari’ar da ake yi wa Janar Ahmadou Haya Sanogo ba, wanda ya yi juyin mulki a kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Yanzu haka dai Janar Sanogo na fuskantar tuhumar aikata kisa da kuma cin zarafin Bil Adama lokacin da ya yi juyin mulki a kasar.
Maiga ya ce zai bayar da hadin kai ga kotu duk lokacin da ta bukaci haka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu