Isa ga babban shafi
Somalia

Majalisar Dokokin Somaliy ta tube Firayi ministan kasar

‘Yan Majalisu a kasar Somalia sun jefa kuri’ar tube Firayi ministan kasar Abdi Farah Shirdon a kuri’ar da suka jefa a yau litinin a birnin Mogadishiu.  

Firayi ministan Somaliya, Abdi Farah Shirdon
Firayi ministan Somaliya, Abdi Farah Shirdon AU-UN IST/Tobin Jones/Handout via Reuters
Talla

‘yan Majalisu 184 ne daga cikin 249 suka jefa kuri’ar amincewa da bukatar korar Firaministan, lamarin da ake kallo a matsayin babban kalubale ga kasar da ke neman sake hadewa sakamakon yadda take fama da kungiyoyin ‘yan tawaye.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.