Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan Najeriya sun bayyana halin da suka shiga a Afrika ta tsakiya

A karshen makon da ya gabata ne Najeriya ta aika jirage zuwa kasar Jamhuriyar Tsakiyar Afrika, domin kwaso ‘yan kasarta da rikici ya rutsa da su. yanzu haka an kwaso fiye da mutane dubu daya, wadanda suka sauka a Abuja, babban birnin kasar. A cikin rahoton Kabir Yusuf, wasu daga cikin mutanen da suka dawo sun bayyana irin halin da suka shiga a Jamhuriyyar Afrika ta tsakiya.

Jiragen Sama da ke kokarin kwashe mutane daga kasar Jamhuriyar Tsakiyar Afrika da ke fama da rikici
Jiragen Sama da ke kokarin kwashe mutane daga kasar Jamhuriyar Tsakiyar Afrika da ke fama da rikici REUTERS/Andreea Campeanu
Talla

02:36

Rahoto: ‘Yan Najeriya sun bayyana halin da suka shiga a Afrika ta tsakiya

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.