Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar ta kwashe ‘yan kasarta daga Afrika ta tsakiya

Da dama daga ‘yan kasar Nijar da ke zaune a kasar Jamhuriyar Tsakiyar Afrika da aka kwaso da adadinsu ya kai 678 sun iso gida inda suka samu gagarumin tarbe daga ‘yan uwa da abokan arziki da magabata. Daga Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto.

Gungun 'Yan kasashen Nijar da Mali da Chadi da suka tsere daga Jamhuriyyar Tsakiyar Afrika da ke fama da rikici
Gungun 'Yan kasashen Nijar da Mali da Chadi da suka tsere daga Jamhuriyyar Tsakiyar Afrika da ke fama da rikici AFP PHOTO/MIGUEL MEDINA
Talla

03:09

Rahoto: Nijar ta kwashe ‘yan kasarta daga Afrika ta tsakiya

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.