Isa ga babban shafi
DRC Congo

Gwamnatin Jamhuriyar Demokradiyar Congo ta ba iyalan Bozize mafakar siyasa

Gwamnatin Jamhuriyar Demokradiyar Congo, ta tabbabar da cewar iyalan shugaba Francois Bozize sun shiga cikin kasar inda suka nemi mafakar siyasa, sai dai shugaban baya tare da su.

Shugaban kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya, Francois Bozize
Shugaban kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya, Francois Bozize REUTERS/Luc Gnago
Talla

Ministan yada labaran kasar, Lambert Mende ya sanar da haka, inda ya kara da cewa an bawa iyalan na sa mafaka

“Lallai iyalan shugaban kasa, Francois Bozize, da Dansa Francis Bozize, wanda Janar ne na soja sun tsallako cikin Janhuriyar Demokradiyar Congo, inda suka nemi mafakar siyasa kuma mun basu, amma babu shugaba Bozize a cikinsu.” Inji Mende.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.